Ibadan
Oladele ya ce hatsarin ya faru ne tsakanin wasu motoci biyu kuma ya shafi mutane 18. Biyar sun mutu yayin da 13 suka samu raunuka daban-daban. Wata motar fasinja ce dake tafiya Legas ta kwace kuma ta yi karo da wata tirela. Gawar
NAIJ.com ta ruwaito da sanadin jaridar Daily Sun cewa, da yawan gidajen mai na birnin Ibadan sun gaza sayar da man fetur din sakamakon karanci da kuma rashin sa
A jiya Jami’an ‘Yan Sanda sun kama wasu dauke da kan mutum a Ibadan. Daga ciki wadanda aka kama har da wani Malamin addinin musulunci a Garin na Ibadan.
Wata Kotun alada na Mapo dake Ibadan ta raba auren mai tsawon shekaru takwas tsakanin wata mata mai suna Temitope Osunbote da mijinta Elijah, Saboda zargin zina
Wannan mata Modinat Mufutau, ta bayyanawa kotu a ranar Talatar da ta gabata cewa, ta auri wannan mazajen biyu saboda ta samu isassun kudin daga wajen su da zasu
ikon Allah sai kall, gawar wata mata da aka binne shekaru 4 da suka wuce a garin Ibadan ya zama abin tattaunawa a cikin jama’a yayin aka.
Wani mai alaka da kafar watsa labarai na Nairaland ya bada labarin wani abu da ya faru da shi a garin Ibadan.
Ibadan
Samu kari