Ibadan
Ajimobi ya rasu a ranar Alhamis 25 ga watan Yuni, shekarar 2020 sakamakon cutar da ake zargin COVID-19 ce; wato coronavirus. Tsohon gwamnan ya mutu ne yana da
Ajimobi, ya yi gwamnan jihar Oyo tsakanin shekarar 2011 da 2019, kafin dag baya a nadashi mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC na yankin
Rundunar 'yan sanda ta na tuhumar Olaniyi, mazaunin yankin Eleti - Odo a kan titin Iwo a garin Ibadan, bisa tuhumarsa da aikata laifi guda daya; laifin saduwa
Abiola Ajimobi bai samu sauki ba har yanzu daga cutar Coronavirus. An sallami Mai dakin tsohon Gwamnan Oyo, shi yanzu COVID-19 ba ta sake shi ba bayan kwanaki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan N123 biliyan don aikin titin jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano, Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana.
Mutum 1 ya mutu, wasu da dama sun jikkata a wasy hadarurruka guda biyu da suka faru daban daban a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a ranar 24 ga watan Mayu.
Gwamna Makinde ya sanar da hakan ne a daren ranar Lahadi a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnan ya mika godiyarsa ta
A Najeriya, an gano COVID-19 ta kama wasu manyan Malaman lafiya 3 a babbar Jami’ar UI. Jesse A Otegbayo ya na cikin wadanda ke dauke da kwayar Coronavirus.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a hannun jami’an hukumar yaki da fasa kauri, watau kwastam a garin Ibadan na jahar Oyo biyo bayan wata rikici data balle sakamakon kama wata motar fasa kauri da jami’an hukumar suka yi.
Ibadan
Samu kari