Hotunan Aure
Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a karamar hukumar Minjibir dake jihar Kano, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim...
Wata amarya mai suna Brendaline, ta bayar da tarihin rayuwarsu ita da mijin da ta aura, duk da cewa iyayensu abokanan juna ne na tsawon shekaru da yawa, tun ma kafin su zo duniya. A wani rubutu da ta wallafa, Brendaline ta...
Wata budurwa 'yar shekara 18 a duniya dake kasar Indiya ta auri kare, an yi bikin wannan aure ne a gabashin jihar Jharkhand dake kasar ta Indiya. Komai dai ya tafi yadda ya kamata, domin kuwa an yiwa amarya ado, an gayyato 'yan...
Hauwa Indimi, diya a wajen hamshakin mai kudin nan na garin Maiduguri, Mohammed Indimi da mijinta Mohammed 'Yar'Adua, dan gidan marigayi tsohon manajan kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, Allah ya albarkace su da samun karuwar...
Wata Mata ta nemi a raba aurenta saboda ‘dan karen karatun Mijinta. Ana nema a raba aure a dalilin yawan karatun wani mutumi mai shirin jarrabawa wanda yawan karatu ya sa auren sa cikin matsala.
Azeez, mai shekaru 70, ya ce bai taba samun farin ciki da jin dadi a cikin aurensa na tsawon shekaru 40 da ya yi da Mujidat ba, ya ce bayan bakin ciki da kuncin babu abin da zai adar a zamansa da matarsa. "Fiye da shekaru 20 kenan
Miji da matar na yi wa juna zarge-zarge da suka hada da cin amanar aure, rashin ganin girma juna, da kuma nuna wa jutansu keta da mugunta a bayyane. Da take bayyana dalilanta na amincewa ta gurfana a gaban kotun domin neman shaida
A wani rahoto da wata jarida ta kasar Norway ta ruwaito a watan Mayun shekarar 2017, kasar ta Norway ta halatta aure tsakanin mutane da dabbobi da ake kiwo na gida (amma banda dabbobin daji dana ruwa)...
Kafar yada labarai ta 'Vice' ta bayyana cewa mutumin ya biya makudan kudi ga dangin 'yammatan a matsayin sadakinsu. Auren mace fiye da daya ba wata sabuwa ko bakuwar al'ada ba ce a kasar Indonesia, saboda mafi yawan jama'ar kasar
Hotunan Aure
Samu kari