Hotunan Aure
Wasu saurayi da budurwa da suka hadu a shafin sada zumunta na Twitter watanni biyar da suka gabata sun gama shiri tsaf domin angwancewa. Wani mutumi mai suna @mudeekings ya bayyana wannan lamari a shafinsa na Twitter, inda ya...
Wata mata 'yar asalin kasar Malawi da aka bayyana sunanta da Memory Njemani wadda ke da shekaru 47 da haihuwa ta auri danta na cikinta. Jaridar Nyasa Times ce ta ruwaito wannan laari inda take cewa Njemani ta bayyana cewa ta...
Masana halayyar dan adam sun gano cewa mata sun fi maza bukatar soyayya da kauna da son a kula su. Mata kan shiga damuwa duk lokacin da mijinsu ko masoyi ya yi burus da al'amuransu. Yin burus da al'amuran mace kan sa ta saki jiki
Rahotannin sun bayyana cewa cikin hawaye, amaryar ta nemi angon ya sawwake mata, kuma nan take alkalin da ya jagoranci daura musu auren ya raba shi ba tare da wani bata lokaci ba. Da jama'a ke bayyana ra'ayinsu a kan mutuwar aure
A cikin wannan yanayi ne Atiqah ta yanke sawarar fara nema wa mijinta mata ta biyu, wacce za ta iya kula da shi da 'ya'yansu, kuma a dandalin sada zumunta ne Atiqah ta gano wata mata mai suna Nur Fathonah, wacce daga bisani ta gam
Ya kara da cewa mutumin ya fara bin Abubakar ne tare da daukan hotonsa yana nuna shi tare da fadin kalamai na nuna kyama. Da farko Abubakar ya yi burus da shi, tare da tsallaka titu domin nesanta kansa daga mutumin, amma sai mutum
A karshe, jarumar ta shawarci 'yan uwanta 'yammata da su kasance nagari, masu hakuri a duk yanayin da suka tsinci kansu a cikin rayuwar aure. Wasu masu sharhin fina-finai sun bayyana cewa shirin fim din 'kwadayi da buri' ya yi dai
A cewar iyalinsa, an gano cewa ya yi magana ta karshe a wayarsa ta hannu da Lady Prempeh, wata 'yar uwarsa mai rera wakokin yabo irin na addini, a ranar 4 ga watan Yuli da misalin karfe 2:30 na dare kafin daga a samu gawarsa bayan
Hausawa sun yi gaskiya a Karin maganar nan suke yin a cewa matar mutum kabarinsa, hakan ne ya kasance da wani Fasto da budurwarsa da ya so aure a shekaru 50 da suka shige amma ta ki amincewa dashi.
Hotunan Aure
Samu kari