Hotunan Aure
Wata mata mai suna Betsy ta bayyana labarin cin amanarta da aka yi. Betsy tace sunyi aure da mai gidanta mai suna Ken kusan shekaru hudu da suka gabata, amma basu samu haihuwa ba. A cikin shekarun kuwa ita ke ciyar da kanta tare..
Zai yi wahala mata ta ga mijinta yana biye-biyen mata taji bata kishi, domin kuwa farkon abinda ke fara zuwa zuciyarta shine, ko ya daina sonta ko kuma ya gaji da zama da ita...
Sai dai, duk da irin kewarta da jin radadin rayuwa babu Maryam a tare da shi, IBB ya bayyana cewa yana son zai sake yin aure. IBB ya kara da cewa da gaske yake yi yana son zai sake yin aure saboda tsufa yake kara yi, a saboda haka
Wata mata ta shiga tsananin mamaki a rayuwarta bayan da ta gano cewa mijinta ya auri aminiyarta ta shekaru 25. Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar Facebook mai suna Christine Aluyi, wacce ta san duk matan fiye da...
Wata mata ta bayyana yadda ta fara soyayya da mahaifinta kuma suka yi aure. Matar mai suna Jimi Meaux a Facebook ta bayyana tsohon hotonta tare da mahaifinta wanda suka dauka lokacin da take yarinya. Ta kara da bayyana wani...
Lamarin ya fara ne lokacin da Bekki Cocks ta sanar da kawayenta irin tsananin son da take wa kafet dinta. Kawayen nata sun ce basu yi tsammanin maganar aure zata shigo tsakaninta da kafet din ba...
Bahaushe dai na cewa soyayya gamon jini. Ba a haduwa da saurayi yau a aureshi gobe. Ko kuma zamu iya cewa, kowanne masoya da ka gani, toh tabbas akwai wani labari mai dadi ko akasin hakan da ya zamo tushen soyayyar tasu...
Jaruma Padita Agu ta bada labarinta mai cike da ban mamaki, labari ne na yadda aurenta na shekaru 3 ya mutu. A wani bidiyo da ta sanya a shafinta na YouTube, Padita ta bada labarin yadda ta auri tsohon mijinta a ranar da suka...
Sai dai wata mai ilimin al'adun mutane, Juliane Edwards, wacce keda ilimi a kan yadda ake aure a tsakanin 'yan uwan juna a kasar Pakistan, ta ce bata yi mamakin faruwar hakan ba. "Al'ada ce a wurinsu. Idan har aure a tsakanin 'yan
Hotunan Aure
Samu kari