Hotunan Aure
Da yake magana a shafinsa na dandalin sada zumunta ranar Asabar, ango MC Tagwaye ya rubta: "wannan rana ta kasance mai muhimmanci, mun dora daga wurin da muka
Wani abun mamaki da al'ajabi ya afku a jihar Enugu inda wasu 'yan uku mata suka auri maza 'yan uku, an guma gudanar da kasaitaccen bikin auren ne a rana guda.
A makon da ta gabata ne shugaban hukumar kwastam, Kanal Hamid Ali mai ritaya ya angwance da amaryarsa. Auren Hameed Ali da Budurwa ya bar baya da kura yanzu.
Mun kawo maku wani labari mai ratsa jiki na wani Matashi da ya rasa Masoyiyarsa kwatsam kwanaki da yin aure.Watanni kadan da yin auren soyayya, matar ta mutu.
Kasar UAE na da mutane 2,000 da suka kamu da muguwar cutar kuma mutane 12 ne suka rasa rayukansu, kamar yadda gidan talabijin din Channels ya bayyana. Dukkan
Rahoton jaridar ya bayyana cewa Dakta Shifa ta bayyana cewa aure zai iya jira, a saboda haka ta zabi bayar da lokacinta domin ceton rayuwar mutanen da cutar cov
Yayin da ake ta kokarin dabbaka dokar tsayuwa nesa nesa da juna a Najeriya gaba daya sakamakon bullar annobar nan mai toshe numfashin dan Adam watau Coronavirus
A jiya, Laraba, ne Legit.ng ta wallafa rahoton cewa gwamna Abdullahi Sule ya dauki matakin killace kansa tare da cigaba da gudanar da aiki daga gida domin ya ra
Kamar yadda ganau ba jiyau ba, Aishat Busari ta bayyana, wata budurwa musulma ta ki karbar sadakinta. Bayan nan sai ta bukaci angon da yayi mata alkwarin cewa ba zai karo kishiya ba a gaban dukkan ‘yan uwansu da suka halarci...
Hotunan Aure
Samu kari