Hotunan Aure
Ana iya jin labarin tagwaye da suka shaku da juna har ta kai baza a iya raba su ba, amma ba a saba jin su auri mutum daya saboda wannan dalili ba. To, wannan ne
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari, ta gwangwaje angonta kuma mijinta, Muhammad Turad Sha'aban da kalaman soyayya zagayowar ranar haihuwarsa.
Mabiya shafin sadarwar zamani ta Twitter sun taya wasu masoya murna tare da yi masu fatan alkhairi bayan sun raya Sunna, sai dai wasu sun soki nuna hoton matar.
An samSamari da ‘Yan mata da su ka huro wuta, suna so a kashe Lefe da kayan aure. Yaran zamani sun bijiro da maganar iyaye su yi fatali da al'adar da aka saba.
Wata budurwa a ake shirin daurawa aure, Fatima Hassan Fari ta rasu a ranar da za a daura mata aure a karamar hukumar Funtua da ke Jihar Katsina. Rahotanni sun b
So gamon jini Hausawa ke cewa kuma baya duba asali, kyau, kudi ko wani banbanci na rayuwa. Abubuwan da so ya kan duba shine dabi'a, yanayin masoyin, kauna.
Dan majalisar ya sanar da cewa daga yanzu matarsa ta na da 'yanci, ya sakar mata mara, ta je ta cimma dukkan burikanta na siyasa amma ta cire sunansa daga jikin
Diyar kanin Aliko Dangote, Aziza Sani Dangote ta auri burin ranta, Aminu Waziri inda aka yi kasaitaccen biki wanda ya samu halartan manyan masu fada kuma aji.
Sanata Shehu Sani ya nuna cikakken goyon bayansa a kan auren da aka kulla tsakanin matashi dan Kano da amaryarsa Ba'amurkiya, ya ce Musulunci ya yarda da hakan.
Hotunan Aure
Samu kari