Hotunan Aure
Wasu ma'aurata sun sa yan Najeriya a soshiyal midiya darawa bayan bayyanar bidiyon liyafar bikinsu, an gano angon ya tunzura bayan amaryar ta cinye abincinsa.
Wasu ma'auratan Najeriya sun zo da sabon salon yin hoton kafin aure, an dai gano saurayin da mai shirin zama amaryarsa kan kwangirin jirge sanye da Oksijin.
Angon ya rungumi ƙugun amaryar tasa, sannan kuma ya kai bakinsa da zummar sumbatar ta lokacin da suka yi tsaiwar ɗaukar hoto, nan fa ta taka masa birki ta hany
An daura auren dan gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai da amaryarsa Halima Nwakaego Kazaure a yau Asabar, 21 ga watan Nuwamba inda manyan mutane suka hallara.
Winston Ben Clements wanda aka haifa da tawaya kuma yake zaune a kan keken guragu ya hadu da Mayfair a wajen wani taro kuma bai wani jima ba ya sace zuciyarta.
Za a ɗaura auren Bashir El-Rufai da Halima Kazaure ranar Asabar, 21 ga watan Nuwamba. Ka san wanene zai zama Surukin ‘Dan Gwamnan Jihar Kaduna, Bashir El-Rufai?
Wata kyakyawar amarya ta hana angonta ya sumbace ta a yayinda suke daukar hounan aurensu don saboda kawai ta yi kwalliya kuma bata so ya lalata mata fuska.
Hotunan auren Bashir El-Rufai, daya daga cikin yaran gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya haddasa cece-kuce a shafin soshiyal midiya na Twitter.
Amaryar hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Na’ema ta aikewa mijinta Bashir Ahmad zafafan kalamai masu motsa zuciyar ma’abota soyayya a shafin Twitter.
Hotunan Aure
Samu kari