Hotunan Aure
Wata amarya tare da wasu mutum biyar sun shiga hannun yan sanda a kasar Habasha, inda ake zarginsu da hannu a kashe ango kwanaki kaɗan bayan daura masa aure.
A yau Legit.ng ta tattaro muku tsula-tsulan hotuna da bidiyoyin wankan amarya, wanda a zamanance aka mayar da shi liyafa kanta da ake kira da Bridal shower.
Walkiya, kyau tare da izzar amarya jinin sarauta, ta cika wurin da ake liyafar, duk da dai kawayenta da kallo daya zaka musu ka san 'ya'yan wane da wance ne.
Wani shahararren da kasuwa a kasar Gabon ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar zamani bayan ya aura mata hudu a lokaci daya a Libreville dake kasar Gabon.
Amarya ta samu kyakkyawar nasiha daga wajen mahaifiyarta a ranar bikin aurenta. Ta ce bai kamata budurwar ta guji faranta wa mijinta rai a kan gadon su ba.
An yi ruwan kudi a wani bikin aure a Najeriya cikin yanayi da ba a saba gani ba. A cikin bidiyon, abokan angon na ta jefan mutane da bandir-bandir din kudi.
Wata baiwar Allah yar Najeriya ta shige daga ciki yayin da ta auri masoyinta wanda ya kasance Bature. Kyawawan hotuna daga bikin aurensu ya haifar da cece-kuce.
Tabbass Hausawa sun yi gaskiya da suka ce matar mutum kabarinsa, hakan ce ta kasance ga wani matashi dan jihar Bauchi da ya auri wata budurwa duk da nakasarta.
Bayan shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan yayi nashi, mataimakin gwamnan jihar Neja, Ahmed Muhammed Ketso ma ya auri tsalelliyar amarya 'yar Shuwa Arab.
Hotunan Aure
Samu kari