Hotunan Aure
A cikin ranakun karshen mako, tsohon gwamnan jihar Anambra kuma dan takarar shugaban cin kasa, Peter Obi, ya aurar da diyarsa mai suna Gabriella ga masoyinta.
Oprah Chioma Uzodimma, diyar Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ta auri rabin ranta, Henry Ohaeri. Sabuwar amaryar da angonta sun yi bikin gargajiyansu a Abuja.
Rikicin kafin aure ya tilasta wata matashiyar yar Najeriya, Ada Uburu ta soke aurenta da masoyinta David Okike ana saura kwanaki uku kacal a daura masu aure.
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
Watakila mijinki na kusa dake amma baki sani ba. Wata budurwa ta cire tsoro ta yi abinda ya dace, ta ga saurayi ya mata, ta nuna tana so sannan ta aure shi.
Wasu hotunan kafin aure na wata yar Najeriya da Angonta ɗan gajere, ya ja hankalin yan Najeriya a kafafen sada zumunta, mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Wani matashi mai suna Arthur O Urso, wanda ya auri mata 9 ya bayyana cewa yana son ya auri wasu mata biyu don kawo adadin zuwa 10 tunda daya na son sakinsa.
Wani bidiyo mai matukar birgewa ya nuna yadda kek din biki ya sauko daga hadari domin samun ma'auratan. An ga angon da amaryar suna kwasar rawa a filin biki.
Osun - Mai Martaba Sarkin Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, a ranar Asabar ya bayyana hotunan sabuwar amaryarsa, Firdauz Abdullahi, da aka shirya daurawa aure yau.
Hotunan Aure
Samu kari