Hotunan Aure
A safiyar Alhamis ne aka wayi gari da sabbin kyawawan hotunan kafin aure na furodusa a masana'antar Kannywood, Abba Bashir Maishadda da jaruma Aishatul Humaira.
Wani mutum mai suna Gborienemi Mark- Charles, daga jihar Bayelsa, ya bayyana yadda ya kashe kasa da N50,000 a shagalin auren shi. Ya saka sauran a kasuwanci.
Wani ango, Ani Nnamdi Chris ya bayyana cewa gaba daya abun da ya kashe wajen auren matarsa N20,500 ne inda ya biya N15,500 na al’ada da kuma N5,000 na lemu.
Wata yar Najeriya mai shekaru 61,Lizzy Taiwo ta fita daga kasuwar ‘yan mata inda ta zama matar aure cikin kwanakin nan ga babban abokin ta Colins a kasar Jamus.
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta sulhunta ma'aurata 3,579 a shekarar 2021, a cewar kwamandan hukumar, Malam Ibrahim Dahiru, The Nation ta ruwaito. Dahiru
Wani dan Najeriya ya koka a kan yadda aka fatattake sa daga wurin wani biki a cikin coci saboda gemunsa, Legit.ng ta ruwaito. A cewar mutumin wanda bai bayyana
Tagwayen Asali, fitattun tagwaye masu kama daya na arewacin Najeriya, sun shirya tsaf domin angwancewa da wasu tagwayen mata a rana daya. Sun sanar da kansu.
A ranar 18 ga watan Disamban 2021, Zarah Buhari Indimi ta samu karin shekara daya kan shekarun ta na haihuwa. Mijin ta, Ahmed Indimi ya gwangwaje ta da kalamai.
Wani mutumi dan jihar Delta, kudancin Najeriya na gab da angwancewa da dirka-dirkan matan biyu lokaci guda. Mutumin mai suna John Erere Nana zai auri yan matan
Hotunan Aure
Samu kari