Hotunan Aure
Wata kyakyawar budurwa ta yi wuff da saurayin da ta fara yi wa magana a kafar sada zumuntar zamani. Sun yi aure bayan shekaru 5 da tayi masa magana kai tsaye.
A cikin wannan makon ne diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa, Surayya Sule Lamido za ta shiga daga ciki. Za a ta auri kyakkyawan saurayinta Yazid Shehu Fulani.
A karshen makon jiya ne aka daura auren wani kyakkyawan ango mai suna Abdul’ziz Babaji da hadaddiyar amaryarsa Aisha Aliyu Othman. Hotunansu ya burge mutane.
Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, zai angwance da kyakkyawar amaryarsa, Aisha Ummaran Kwabo, diya ga Jarman Sokoto.
Masu hikimar zance sun ce mata da kudi sai Allah! Hakan ce ta kasance ga wata amarya inda ta zage tana kwasar dalolin da ake lika mata a wajen liyafar bikinta.
Wata amarya da kawayenta sun sauya tunani cewa sai an yi shiga ta nuna tsaraici kafin a yi kyau, inda suka yi shiga ta kamala a yayin shagalin bikin kawar tasu.
Zakaru kuma 'yan wasan Super Eagles sukan gangara daga duniyar wasanni zuwa daukan abokan rayuwa kyawawa wadanda suka dace dasu kuma su gina iyali da rayuwa.
Labari da duminsa da Legit.ng ke tattaro muku shine na auren 'dan Sanata Ahmad Sani, Yariman Bakura da za a yi a birnin London da Fatima Ali, 'yar Somalia.
A bidiyo da ya yadu a shafin Instagram, an gano lokacin da amarya Amina ta shigo dakin taron cikin wani abun daukar amare na musamman wanda ba a saba gani ba.
Hotunan Aure
Samu kari