Rikcin makiyaya a Najeriya
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta fidda wadansu sharruda don kawo zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma a yankin kudancin kasar ta Najeriya.
Dan gwagwarmayar yarbawa ya gargadi gwamnatin Buhari da ta gaggauta sakin asusun bankinsa ko kuma ya dauki matakin da ya dace. An gargame asusun ba ka'ida.
Gamayyar gwamnonin arewa sun soki lamarin kiwon shanu a abudadden wuri. Gwamnonin sun ce irin wannan kiwo ba na zamani bane a irin wannan yanayi na duniya.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa, bai kamata sauran kabilu a Najeriya suke danganta dukkan makiyaya da masu kisa ba. Yace hakan zai iya jawo mummunan yaki.
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Malamin addinin Islama dan jihar Kaduna, Sheikh Abubakar Gumi ya kai ziyara wajen 'yan bindiga da nufin tattaunawa da shugabbanin 'yan bindigan. Kalli hotunan.
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana cewa tana biyan N100,000 kan duk wata saniya da manoma suka kashewa makiyaya a jihar Abia. Ana kuma biyan manoma wannan adadin.
Dattawan Arewa sun bayyana rashin jin dadinta ga yadda a ke kuntatawa Fulani masu bin doka da oda a kudancin Najeriya. Hakan na daura Najeriya kan hatsari.
Mataimakin gwamnan jihar Benue ya bai wa gwamnonin jihohin da ke fama da rikicin makiyaya da manona da su bi shawarar da gwamnatin jihar Benue ta yanke a baya.
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari