Rikcin makiyaya a Najeriya
Breaking
Makiyaya sun sake kutsawa gidan gonar Falae, sun fatattaki ma'aikata
An nemi makiyaya dasu daina tada zaune tsaye
Ardon Chanchaga Mallam Abdullahi Babayo, yayi kira ga makiyaya dasu dena tada zaune tsaye akan karamin abu. Babayo shine Sarkin fulanin Chanchaga da Shaku dake Minna, yayi wannan Kira ne a lokacin da yake tattaunawa da kamfanin...
An kashe Hausawa da yawa a jihar Benuwe.
An kashe mutane da yawa hare-haren da aka kai yankin Hausawa a garin Makurdi, babban birnin jihar Benuwe, kamar yanda shugabannin yankin suka bayyana. Sarkin Hausawa na garin Makurdi, Alhaji Bello Sallau Abdulrahman, yace an...
Tubabbun makiyaya sun mika manyan bindigu guda 30 ga Gwamnati
Babayo yace makiyayan sun mika makaman ne biyo bayan wani yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimmawa a tsakanin makiyaya da manoma, wanda sashin ya jagoranta, ya kara da cewa yanzu haka jami’ansa sun fara wayar da kan jama’a game da
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari