Hajjin Bana
Hukumar da ke kula da jigilan alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yau Alhamis, 18 ga watan Yuli, za ta fara jigilan mahajjatan kasar daga Madina zuwa Makka.
Mun samu labari cewa akwai kujerun Makkah kusan 1,000,000 da ba a saya ba a Taraba tun da kusan Mutum 600 a cikin 1500 ne su ka saye kujerun bana. Watakila kujerun su yi wa Gwamnati kwantai a bana.
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Hukumar Kula Da Aikin Hajji Na Kasa (NAHCON) ta rage kudin kejerun hajji na shekarar 2019. A sakon da NAHCON ta fitar a daren ranar Asabar, Shugaban sashin hulda da Jama'a, Fatima Sanda Usara ta ce an rage kudin kujerar hajjin ne
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan al'ummar Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya a ranar Talata, 21 ga watan Mayu, 2019. Yayin takaitacciyar ganawar tasu, wakilan 'yan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya, sun sanar
Mun samu labari cewa wadanda za su tafi aikin Hajji ta Adamawa za su biya kudin da bai kai sauran jihohi ba. Mahajattan Adamawa za su biya Miliyan 1.5 domin su sauke farali a bana.
Jami'an yadda labarai na hukumomin, Malam Yunusa Abdullahi da Muhammad Lawal sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar da suka fitar a Kaduna da Abuja. Sanarwar ta ce Cibiyar Kula da Aikin Hajji na Kasa ta amince da N1, 549,297.09 a m
Za ku ji cewa wani Ma’aikacin banki ya saci N500, 000 daga asusun Jama’a. Alkalin da ke shari’ar mai suna K. B Ayeye ya bada belin wanda aka kara a kan kudi N200, 000 kafin a cigaba da shari’a Watan Maris din 2018.
Za ku ji cewa Hukumar jin dadin Alhazai reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa rayukan Alhazanta biyar ne suka salwanta yayin sauke faralinsu na aikin hajjin da ya gabata na wannan shekara 2018 a kasa mai tsarki.
Hajjin Bana
Samu kari