Hajjin Bana
A yau, Asabar, ne za a fara jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya zuwa kasar Saudiyya. Hukumar jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ce ta sanar da hakan da yammacin jiya, Juma'a tare da bayyana cewar ta kammala shiri tsa
An kama wata budurwa a kasar Saudiyya saboda ta rungumi wani mawaki day a birge ta a gidan wani wasa dake birnin Ta’if, kamar yadda ‘yan sandan kasar suka sanar a yau, Asabar. Budurwar ta fita daga cikin mutanen da suka halarci ka
Ta Tabbata Gobe Sallah, Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar, Ya Sanar Da Ganin Sabon Jinjirin Watan Shawwal a jihohi. Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bada sanarwar ganin sabon jinjirin watan.
A yayin da Musulmi a duniya ke cigaba da azumtar watan Ramadana da muke ciki, wani malamin addini Islama kuma mahaddacin Alqur’ani, Shabbir Hassan, ya kawo jerin mas’aloli guda 6 da masu azumi suka fi yawaita tambaya a kan su tun
Dantsoho ya bayar da wannan sanarwan ne a ofishin hukumar da ke Kaduna a yau Laraba 23 ga watan Mayu. Ya kara da cewa an samu ragowar N44,615 idan aka kwatanta da kudin kujera a barar wato shekarar 2017. Dantsoho ya ce: "An cinma
An haifi Imam Abu Abdullah Mohamed bin Ismail a Uzbekistan amma bayan ya kai shekara 16 ya tafi Makka. A nan ya zauna na shekara 6 yana karatu a kan hadisan Manzo daga nan ya bar Kasar zuwa ketare duk wajen karatun Addini.
Mun samu labari cewa masu niyyar sauke farali a kasar nan za su biya Miliyan daya da rabi a bana. Hukumar kula da Alhazan Najeriya ta bada lokaci a gama biyan kudin jirgi. Ya kuma zama dole ayi takardun fasfo da sauran su.
A yayin ibada a harami, wuri yakan yamutse, mata da maza, manya da yara, inda ake sa rai kowa ya riga ya tsarkake kwakwalwarsa daga batsa ko sha'awa, domin neman falala da tsarkakuwa ga ubangijinsa, sai dai ba haka abin yake ba...
Hukumar aikin hajji ta kasar Saudiya ta yi tanadin kujeru 95,000 ga maniyyatan Najeriya da zasu gudanar da aikin hajjin su a bana, wannan shine adadin kujeru da gwamnatin kasar ta baiwa Najeriya a shekarar da ta gabata.
Hajjin Bana
Samu kari