Hajjin Bana
Ladanin Masallacin Masjid Al Sulaiman dake Jeddah a kasar Saudiyya ya mutu yayin jiran lokacin kiran Sallar Asuba. Ladanin mai suna Abdul Haq al Halabi ya mutu yayin da yake zaune yana karatun Alqur'ani mai girma kafin lokacin kir
A satin da ya gabata ne wasu kafafen yada labarai na Hausa suka dinga wallafa cewa, Shugaba Buhari ya ba wa jarumi Nura Hussaini mukami a kwamitin hukumar aikin Hajji ta kasa. Sai dai bayan bincike da Dabo FM ta gudanar, ta tabbat
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon Sheikh Zikrullah Olakunle Hassan a matsayin sabon shugaban hukumar kula da jin dadin alhazai ta Najeriya biyo bayan karewar wa’adin mulkin tsohon shugaban hukumar, Abdullahi Mukhtar.
Da alamun cewa aikin Hajji zai kara tsada a 2020 bayan Saudi ta ribanya kudin takardun zama na biza, Masu komawa Hajji a shekara mai zuwa sai sun yi da gaske domin kudi ya tashi.
Wannan shine karo na farko da kasar Saudiyya ta bayar da irin wannan dama kuma ta yi hakan ne domin bawa baki masu yawon bude ido damar ziyartar kasar domin yawon bude ido ko shakata wa. A sanarwar da hukumar kula da harkokin bude
An kama wasu mutane biyu da su ka rika damfarar jama’a da sunan mai girma gwamnan Bauchi har su na masa alkawarin kujerun hajji a saukil Kwamishinan ‘yan Sanda Habu Sani ya bayyana wannan.
Mutum 570 sun tsure a sararin samaniya bayan jirgin aikin Hajj ya samu matsala wajen tashi. Tuni ma har an soma duba ainihin abin da ya faru inda ake zargin Matukin jirgin da laifi a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an kwaso rukunin karshe na Alhazan jihar Kaduna da suka shiga jerin wadanda suka yi aikin hajjin bana na 2019, a kasar Saudiyya. Mahajjatan sun dawo ne a yau Asabar, 7 ga watan Satumba.
Kasar Saudiyya ta karrama Gwamnan Kano. An ware Gwamnan Kano an ba shi wata babbar kyauta. Wannan karramawa ta biyo bayan gamsuwa da kyakkyawan shirin Jihar Kano ne a aikin Hajji.
Hajjin Bana
Samu kari