Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat

Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat

Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2019.

Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa a ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai da ranar Asabar 10 ga watan Agusta na wannan shekarar.

Ana kiran rigar da suna "Kiswah" a Larabce, sannan kuma launinta baki ne tare da ratsin ruwan gwal mai nauyin kilogram 120 da kuma zaren azurfa.

Kalli hotunan yadda aka canja kiswar a kasa:

Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba yayin aikin hajjin 2019
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Abun kunya: Dan majalisar PDP ya yi wa wata mata zigidir a bainar jama'a

Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Mahukunta kasar Saudiya sun canja suturar dakin ka'aba yayin aikin hajjin 2019
Asali: Twitter

Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Asali: Twitter

Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Hajjin 2019: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a ranar Arafat
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel