Hajjin Bana
Dantsoho ya bayar da wannan sanarwan ne a ofishin hukumar da ke Kaduna a yau Laraba 23 ga watan Mayu. Ya kara da cewa an samu ragowar N44,615 idan aka kwatanta da kudin kujera a barar wato shekarar 2017. Dantsoho ya ce: "An cinma
An haifi Imam Abu Abdullah Mohamed bin Ismail a Uzbekistan amma bayan ya kai shekara 16 ya tafi Makka. A nan ya zauna na shekara 6 yana karatu a kan hadisan Manzo daga nan ya bar Kasar zuwa ketare duk wajen karatun Addini.
Mun samu labari cewa masu niyyar sauke farali a kasar nan za su biya Miliyan daya da rabi a bana. Hukumar kula da Alhazan Najeriya ta bada lokaci a gama biyan kudin jirgi. Ya kuma zama dole ayi takardun fasfo da sauran su.
A yayin ibada a harami, wuri yakan yamutse, mata da maza, manya da yara, inda ake sa rai kowa ya riga ya tsarkake kwakwalwarsa daga batsa ko sha'awa, domin neman falala da tsarkakuwa ga ubangijinsa, sai dai ba haka abin yake ba...
Hukumar aikin hajji ta kasar Saudiya ta yi tanadin kujeru 95,000 ga maniyyatan Najeriya da zasu gudanar da aikin hajjin su a bana, wannan shine adadin kujeru da gwamnatin kasar ta baiwa Najeriya a shekarar da ta gabata.
Saudiyya na san ran yawan mahajjata su karu sannan kuma za ta rika aiki da takardun biza daga badi - A da can ba a bukatar biza wajen shiga aikin hajji ko umrah
Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta
Mahukuntan tsaro a kasar Saudiyya sun cafke wani Alhaji da kasar Nigeria bisa dalilin daukar wani abinda da fada a kasa shi kuma ya tsinta a harabar Haramin na
A cewarsa, burin matarsa na karshe shine Allah ya karbi ranta a Makkah. Mahuta yayi bayanin cewa matarsa ta rasu bayan ta kammala aikin hajji a wannan shekarar.
Hajjin Bana
Samu kari