Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakaki Gambo yana fadin sunayen yan fashin kamar haka: Muntari Jibrin, mai shekaru 25, Dabo Hassan 60, Abdullahi Alhaji Samu 20, Tukur Mamman 20, Babangida Saidu 27 da kuma Ishaku Yusuf 20.
Sashen binciken hadurra (AIB) ya saki rahoton binciken kwakwaf da ya gudanar a kan hatsarin jirgin sama da ya ritsa da jirgin dake dauke da gawar tsohon gwamnan jihar Ondo, Mista Olusegun Agagu. Jirgin, kirar Embraer 120 ER dake d
Za ku ji su wanene mutane 8 da ke takarar Gwamnan Jihar Ekiti a karkashin Jam’iyyar APC. Kusoshin APC da dama dai za su kece-raini wajen karbar kujerar Gwamna Fayose wanda ke shirin barin Gwamnati a shekarar bana.
Manyan 'ya'yan jam'iyyar da suka hada da shugabanninta da zababbun gwamnoni da 'yan majalisu daga jihohi sun halarci taron. Manyan 'yan jam'iyyar da suka halarci taron sun hada da masu neman jam'iyyar ta tsayar takarar shugaban ka
Za ku ga jerin Gwamnonin da zuwa ko kafin 2019 za su tattara su bar kujeran su dalilin kammala wa’adin su da su kayi na shekaru 8 a kan gadon mulki. Daga cikin su akwai Shugaban Gwamnonin Najeriya watau Abdulaziz Yari.
Za ku ji Jihohin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Kowace Jiha dai na kokarin tatso kudi daga aljihun masu zama a Jihar domin yin ayyukan more rayuwa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Malamin na cewa sun gane yaron baya nan ne a lokacin da yake tambayar almajiransa ko sun dawo tsangaya gabaki daya, kamar yadda ya saba a duk dare, daga nan fa suka dukufa neman yaron, amma har tsakar d
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sarki Umar ya kara bayyana Bukar a matsayin mutumi mai saukin kai, wanda ya sadaukar da rayuwarsa don yi ma jama’a bauta, ga shi mai rikon addini, wanda ke ganin mutunci tare da girmama na gaba.
Za ku ji cewa Rashidi ya bayyana dalilin da ya sa karbi Miliyan 500 lokacin zabe bayan an sa shi cikin jerin barayin kasar nan. PDP tace ciniki aka yi na halal lokacin da Dasuki ba kudin sata ne tsohon Gwmanna ya karba ba.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari