Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Wasu Lauyoyi sun yi yunkurin cire Gwamnan Kogi Yahaya Bello daga mukamin sa. Kotun da aka kai wa kara tayi watsi da maganar tsige Yahaya Bello daga kujerar sa. Bello ya zama Gwamna ne bayan babban ‘Dan takara a zaben ya mutu.
Hakazalika, suma yan majalisun dake wakiltar Kafur da Dutsanma, Garba Useini da Bishir Mamman, sun tabbatar da bullar wannan annoba, sai dai sun ce basu da alkalumman dake nuna adadin mutanen da annobar ta hallaka.
MURIC tayi kaca-kaca da Gwamnatin Buhari kan batun Almajiranci. Kungiyar tace ya kamata Gwamnatin nan ta kawo karshen Almajiranci in ana so Boko Haram ya zama tarihi a Najeriya. Ko shin Shugaba Buhari zai kawo karshen bara?
Mun samu labari daga Jaridar Vanguard cewa Sufetan ‘Yan Sanda yayi gum da bakin sa bayan Shugaba Buhari ya casa sa Sufetan ‘Yan sandan yayi gum ne bai cewa ‘Yan jaridar da ke fadar Shugaban kasar komai ba ya fice abin sa.
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ja hankalin gwamnonin Arewa 19 da su fito da wani tsari na bai-daya da zai iya magance rikicin makiyaya da manoma, wanda ya dade ya na haifar da asarar rayuka.
Kotun ta dakatar da sauraron karar a watan Fabrairu na shekarar 2017 bayan lauyan Shema ya kalubanci hurumin kotun na sauraron karar a gaban wata kotun daukaka kara dake Kaduna, wacce ita kuma ta mika maganar gaban kotun koli ta t
Gidauniyar Ukashatu wanda ta shirya tallafi na musamman ga mata 300 masu kananan sana’o’i irin su kosai, awara, da kuli-kuli. Gidauniyar ta kuma samawa ‘yan makaranta kayan karatu da su ka hada da litattafai da tebura da sauran su
Yayin da ake bikin cika shekaru 30 na Jihar Katsina mun kawo maku cikakken jerin Gwamnonin Jihar har su 10 tun daga kirkira a shekarar 1987 har zuwa yau.
A kokarinsa na kawo cigaba ga al'ummar da yake wakilta a zauren majalisar wakilai ta kasa, Sani Aliyu Danlami (Mai Raba Alheri) ya tallafawa mutane sama da 700
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari