Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Duk da annobar COVID-19 Gwamnan Najeriya yi ki haramta yawace-yawace. Gwamna Ben Ayade ya ce idan ya ce kowa ya zauna a gida wasu ba su da hanyar cin abinci.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe karamar hukumar Daura; ba shiga, ba fita, bayan an tabbatar da samun mutane uku da suke dauke da kwayar cutar c
Likitan da ya rasu kwanaki uku da suka gabata sakamakon cutar coronavirus a Katsina ya yi mu’amala da manyan sarakunan gargajiya da manyan mutane kafin ya mutu.
Gwamnan Katsina ya bada sanarwar cewa za a binciki wadanda ake zargin sun kamu da cutar Coronavirus bayan Coronavirus din ta kashe wani Bawan Allah a Daura.
Mun samu labari cewa annobar Coronavirus ta ci mutum 1 a Garin Shugaban kasa. Gwamna Aminu Masari ya ce COVID-19 ta kashe wani Likita da ya dawo daga Legas.
Gwamnatin jahar Katsina a karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari ta umarci kafatanin ma’aikatan gwamnati da su koma bakin aikinsu daga ranar Litinin, 6
Jim kadan bayan kammala ganawarsu, shugaba Buhari ya shiga wani taron da shugabannin hukumomin tsaro bayan tafiyar Masari. An ga shigar mai bawa shugaban kasa
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta aikawa Obasanjo sakon taya murna. Gwamnonin Arewa sun kuma bukaci Obasanjo ya rika ba Buhari da shugabanni shawara.
Abu Ibrahim, wanda tsohon Sanatan Katsina ne ya fadawa Muhammadu Buhari abin da zai yi domin tarihi ya tuna da shi a lokacin da ‘Yan NCBSG su ka je Aso Villa.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari