Goodluck Jonathan
Wata majiya mai tushe,wadda ta tabbatar da hakan, ta ce Gwamnonin Arewa suna son gwamnonin Kudu su fara yaƙin neman zaɓe kafin su kuma, daga baya, su marawa taf
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya goyi bayan Muhammadu Buhari a shekarar 2015 duk da cewa ya san 'bai san komai ba' Olagunsoye Oyinlola, tsohon gwamnan
Za ku ji yadda Tanimu Turaki ya karkatar da kudin Gwamnati zuwa asusun jama’a. Wani jami’in EFCC ya ce sun gano N75m a asusun Mai dakin tsohon Ministan kasar.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya bayyana matsayarsa game da fitowa takarar Shugaban kasa, ya ce yayi wuri da za a fara tattauna batun zaben 2023.
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bukaci al’umman kasar da su koyi darasi daga matsaloli, riba da rashin da aka yi a shekarar 2020.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce bata taba shiga cikin wani halin tsoro ba matukar ta zo goyon bayan dan takara ballantana idan ra'ayinsa ya zo daidai nata.
A 2021 Dr. Goodluck Jonathan da wasu tsofaffin Shugabannin kasashe da su ka yi mulki za su karbi lambar girma. Bayan haka Jonathan zai yi magana a taron AfBA.
A cikin 2010 Ma’aikatar tsaro ta bada kwangilar N960m, kuma ta fitar da kudin babu amincewar FEC. Majalisa ta bankado badakalar nan bayan shekaru kusan biyar.
Gwamna Mohammed ya fadi yadda Sanata David Mark ya zama silar nasararsa a siyasa a PDP. Gwamnan na jihar Bauchi ya ce shi ne ya taimakawa tafiyar siyasarsa.
Goodluck Jonathan
Samu kari