Goodluck Jonathan
Dakta Okonjo-Iweala, da wasu mutane sun tsallaka zagaye na gaba a zaben WTO. Ragowar ‘Yan takarar mutane ne da ake ji da su daga Saudi, Birtaniya da Koriya.
Tsohon shugaba Shugaba Goodluck Jonathan ya bayyana yadda za yi maganin magudin zabe. Jonathan ya yi mulki tsakanin 2010 zuwa 2015, ya sha kashi a hannun APC.
Frank Kokori ya na ganin tsohon Shugaba Goodluck Jonathan ya ba mutanen Ibo kunya. A cewarsa. mulkin Goodluck Jonathan sam bai wani taimakawa Inyamurai ba.
Shugaban kasa ya yafewa tsohon Gwamna Marigayi Ambrose Alki da aka samu da laifi a 1985. Olusegun Obasanjo ya ki halatar babban zaman da aka yi jiya da rana.
Tsohon Shugaban Najeriya, Gooodluck Jonathan zai jagoranci Shugabannin Afrika zuwa kasar Mali gobe. Shugabannin Afrikan su na kokarin maida Keita kan mulki.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ziyarci 'yan Najeriya da ke Bamako, kasar Mali. Jonathan a halin yanzu ya je kwantar da tarzoma ne kasar.
Ministan sufuri ya kare gwamnatin APC, ya ce Jonathan ma ya karbo aron kudi daga waje. Ana ta surutu a game da bashin Dala miliyan 500 da aka karbo daga China.
A makon nan ne Buhari ya karrama manyan Najeriya da sunayen filin jirgi, sai dai babu mata sosai, kuma babu sunan Obasanjo, an yi watsi tsohon Shugaban kasar.
Mun ji cewa Jami’an tsaron ‘Yan Sanda na FCID sun cafke wanda ya ke shakiyanci da sunan ‘Goodluck Jonathan’ a Twitter. An kama Babatunde Olusola tun watan Mayu.
Goodluck Jonathan
Samu kari