Goodluck Jonathan
Hukumar EFCC ta rasa karar da ta shigar da tsohon Minista, Ambasada Aminu Wali a kan satar kudin kamfe a zaben 2019. Kotu ta wanke tsohon Ministan a makon jiya.
Prince Uche Secondus, Shugaban jam'iyyar PDP na Najeriya zai iya fafutukar neman tikitin tsayawa takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar,The Nation tace.
Mu na 2020, amma maganar yankin da za a kai takarar shugaban kasa a PDP ya kuma kara dawo wa. Gwamnoni sun shirya zama da masu harin takarar kujerar a 2023.
Mun kawo maku hirar da Janar Muhammadu Buhari ya yi da ‘Yan jarida a kan yakin Boko Haram shekaru 9 da suka wuce. Har yau dai ana ta fama da wannan rikici.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa shi mutum ne ba mai nuna kabilanci ba, inda yace wannan nan ne ma ya sa ya zabi Buhari kan Jonathan a 2015.
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasan Najeriya, yayi magana akan yuwuwar kara tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Kamar yadda The Cable ta ruwaito.
Cacar baki tsakanin Gwamnan Ebonyi da tsohon Shugaban Majalisa, Anyim Pius Anyimm wanda shi ya musanya zargin da ake masa, ya ce gwamna na neman hallaka shi.
Ali Ndume, Sanatan Borno ta kudu, ya ce a baya yana caccakar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan sanda yana kan mulki, amma yanzu yana matukar kewar mulkin.
Wani mai fadi aji a jam'iyyar APC, Julius Ihonvbere, ya ce har yanzu shugaba Buhari bai nuna alamar goyon bayan Goodluck Jonathan ba a kan kara tsayawa takara.
Goodluck Jonathan
Samu kari