Jihar Gombe
Barista Isiyaku Danlawan ya bayyana dalilan da ya sa Dr. Jamilu Gwamna ya fi Isa Farfesa Ali Pantami da sauran masu neman takara cancantar tikitin APC a Gombe.
A Najeriya, an fara shirye-shiryen zabukan shekarar 2027 wanda ake ganin zai zama daban da sauran zabukan da aka yi a shekaru musamman wasu na sanatoci a Arewa.
Jam'iyyar APC za ta gudanar da zaben fitar da gwani a jihohin Gombe, Nasarawa, Yobe da Taraba da Oyo saboda gaza cimma yarjejeniya ta hanyar sulhu.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya nuna goyon baya ga Sheikh Isa Ali Pantami yayin da ake shirin zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a Gombe.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana wasu abubuwan da suka bambanta shi da masu neman takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe. Ya ce yana da kwarewa a fannoni daban-daban.
Surukin Sanata Danjuma Goje, Ibrahim Dasuki Waziri, ya bayyana goyon bayansa ga Gwamna Inuwa Yahaya duk da rikicin siyasar APC da ke kara zafi a Gombe.
Jam'iyyar APC ta zabi tsarin maslaha wajen fitar da yan takara a wasu jihohi. Wannan tsarin ya sa wasu yan majalisu sun rasa tikitin takara, inda suka bar jam'iyyar.
Kungiyar MURIC da Forum for Justice of Nigeria sun goyi bayan Farfesa Isa Ali Pantami tare da yin watsi da tsarin sulhun APC na zaben gwamnan Gombe na 2027.
Jihar Gombe
Samu kari