Jihar Gombe
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Isa Ali Pantami, ya zama dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a Gombe bayan tabbatar da shi ba tare da hamayya ba.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya sauya sheka daga APC zuwa PDP, an tsayar da shi takarar gwamna a Gombe.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa na ADC a Gombe da kuri’u 139,334 bayan kayar da abokan hamayyarsa.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta sanar da cewa dan kasuwa kuma dan siyasa Dr Bala Bello Tinka ne zai mata takarar gwamna a jihar Gombe a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Sheikh Usman Muhammad Al-Juzuri ya bayyana na'ukan dabbobin da ya kamata a yanka a layya, lokacin yanka a layya da yadda za a raba naman layya da sauransu.
Wasu tsofaffin Ministocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun rasa tikitin takara a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya bayan sun yi murabus daga gwamnati.
A labarin nan za a ji cewa masu neman tikitin takarar gwamna a jihar Gombe sun sanar da cewa an yi yunkurin cusa sunan Pantami a cikinsu a zaben fitar da gwani.
Kungiyar Pantamiyya Movement Brotherhood mai goyon bayan Farfesa Isa Pantami ta bayyana goyon bayanta ga Jamilu Isyaku Gwamna bayan zaben fidda gwani na APC a Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa Honorabul Alhasan Ado Doguwa ya fusata, kuma ya kare kansa daga zargin cewa yana ta'ammalii da miyagun kwayoyi a kasar nan
Jihar Gombe
Samu kari