Jihar Gombe
Mummunan alhini ya fada jihar Gombe yayin da wani Manjo Auwal Banbabu Mohammed,matarsa Fadila Auwalu Shehu Brema da diyarsa Aisha suka rasa rayukansu a hatsari.
Duba da yawaitar sace dalibai, gwamnan jihar Gombe ya bayyana matakin da ya dauka aka samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a makarantu a fadin jiharsa ta Gomb
Wani bincike da aka gabatar daga majalisar ba da shawara kan harkokin muhallin kasuwanci ya nuna jihohin Gombe, Sokoto da Jigawa sun fi koina saukin kasuwanci.
Yayin da ake barin sarakunan gargajiya a baya ta ɓangaren albashi, gwamnan Gombe ya amince da ƙarin albashi ga hakimai da dagatai dake faɗin jiharsa daga Yuni.
Gwamnatin Gombe ta amince da nadin Alhaji Mu’azu Muhammad Kwairanga, Dan Majen Funakaye a matsayin sabon Sarkin Funakaye makonni bayan rasuwar tsohon sarki.
Annobar amai da gudawa ta salwantar da rayukan mutane bakwai yayin da wasu suna nan suna jinya a cibiyar lafiya ɓai ɗaya, PHC, da ke mazabar Garko a ƙaramar huk
Mai martaba sarkin Funakaye a jihar Gombe Alhaji Muhammadu Kwairanga Abubakar II ya riga mu gidan gaskiya. Sarkin ya rasu ne a safiyar yau Alhamis a Bajoga kama
A jihar Gombe, fostoci dauke da hotunan Adams Oshiomole da Gwamna Zulum sun bayyana, lamarin da ke nuna alamun 'yan siyasan biyu za su fito neman zabe a 2023.
A wani sabon rikicin da ya balle na kabilanci a jihar Gombe, an kone gidaje akalla 50 a yankin Nyuwar na Jessu dake jihar ta Gombe. 'Yan bindiga sun kone gidaje
Jihar Gombe
Samu kari