Jihar Gombe
Kwamandan hukumar na jihar, Aliyu Adole ne ya bayar da wannan sanarwa ranar Laraba a jihar ta Gombe yayin da yake zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya.
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Matar alkalin kotun majistire Mai Shari'a Aliyu Abubakar, dake garin Nafada a karamar hukumar Nafada cikin jihar Gombe. Matar mai suna Fatima Ardo Chindo Abubakar ta kashe dan gidan alkalin ta hanyar soka masa wuka a kahon...
Babban mai ba gwamnan jihar Gombe shawara kan harkokin watsa labarai, Ismail Misilli ya musanta zargin da ake yi na cewa suna bin tsohon gwamnan jihar da bita da kulli akan sayar da kayan gwamnati na miliyoyin Nairori.
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Ibtila’i ya afka ma babbar kasuwar Gombe, inda gobara ta lashe rumfa 25 a safiyar ranar Laraba, 19 ga watan Yuni. Wani idon shaida ya bayyana cewa wutar ta fara ci tun da misali karfe 1:45 na tsakar dare.
An zabi wani mamba mai wakiltan Yamaltu ta yamma a majalisar dokokin jihar Gombe, Abubakar Sadiq Ibrahim, a matsayin kakakin majalisar jihar na shida a ranar Juma’a, 14 ga watan Yuni.
Kamar yadda muka sani hijabi wani tufafe ne da mata ke amfani dashi wajen yane kansu da jikinsu. Hijabi kan karawa mace kima da zati a cikin al’umman Musulmi kasancewar Allah ne ya umurci mata da su sanya hijabi.
Sanarwar ta ce nade-naden da gwamnan ya yi sun hada da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Gombe, Mohammed Kabir Usman Kukandaka, babban sakatare na musamman ga gwamna (PPS), Usman Mamman Kamara, da kuma babbab mai taimaka wa gwam
Jihar Gombe
Samu kari