Jihar Gombe
Gwamnatin jihar Gombe ta fara shirin sake gina Fadar Sarkin Gombe domin kare tarihi da al'adu, ƙarfafa martabar masarautar da tallafa wa zaman lafiya.
Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Wani hadimin Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga jam'iyyar PDP mai adawa inda ya koma APC tare da goyon bayan Jamilu Isiyaku Gwamna a zaɓe mai zuwa.
Gwamnan Gombe Muhammadu Yahaya ya ce gwamnatinsa za ta fara aiwatar da shawarwarin kwamitin da ya yi nazari kan gyaran ilimin firamare da fasaha a jihar.
Sheikh Isa Ali Pantami ya ce Gombe na bukatar mayar da hankali kan inganta rayuwar al’umma ta hanyar ilimi, kula da malamai da ƙarfafa mata domin gina ɗan Adam.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Gombe ta soki mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara kan wata waƙa da ta ce ta ci mutuncin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Fadar Sarkin Gombe ta karyata zargin cewa an hana Sarkin ganawa da Farfesa Isa Pantami, tana mai cewa labarin ƙarya ne kuma yana da alaƙa da siyasa.
Sakataren ADC na ƙaramar hukumar Gombe ya yi murabus tare da komawa PDP domin mara wa Farfesa Isa Ali Pantami baya a takarar gwamnan Gombe ta 2027.
Wasu jiga-jigan PDP biyu a jihar Gombe sun yi murabus daga jam’iyyar gabanin zaben 2027, amma ba su bayyana dalilan ficewarsu ba daga jam'iyyar mai adawa ba.
Jihar Gombe
Samu kari