Jihar Gombe
Jam'iyya mai kayan marmari wato NNPP ta amshi dubunnan magoya bayan PDP a jihar Gombe. Ɗan takarar gwamna a jam'iyyar shine ya tarbe su zuwa jam'iyyar ta su
Farfesa Abdullahi Mahadi, shugaban farko na jami'ar jihar Gombe, ya riga mu gidan gaskiya. Gwamnan jihar Gombe, Abdullahi Inuwa ya miƙa saƙon tavaziyyar sa.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa, Yahaya ya roki mazauna jihar su garzaya ofisoshin INEC su karɓo katin zaɓensu kana su dangwalawa APC sak a Zaben 2023.
Ana zargin cewa wasu 'karnukan farautan APC sun sa wuta a ofishin yakin kamfen Jam'iyyar PDP a Jihar Gombe. Hakan ya jefa Alhaji Mohammed Barde a cikin matsala.
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Gombe sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, jiga-jigan sun kasance fulogai a kwamitin yakin neman zabensa a jihar gombe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sami gagarumin goyon baya yayin da manyan jiga-jigai da shugabanni a shiyyar arewa maso gabas suka jefar da tafiyat Atiku suka koma
Ko'odinetan zaben Tinubu/Shettima a Gombe yace bugu daya zasuyi Atiku a arewa maso gabas, kamar yadda ya zanta da jaridar The Nation a jiya a jihar Gombe..
A ci gaba da shirin tunkarar babban zaɓen 2023 da ke tafe, mambobin majalisar dokokin jihar Gombe har guda biyu sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar NNPP mai kayan.
Jam'iyyar adawa a jihar Gombe ta rasa wani jigonta maindubban magoya baya a jihar mai suna Jamilu Gwamna. Gwamna yace ya bar jam'iyyar ne sabida rashin adalci.
Jihar Gombe
Samu kari