Jihar Gombe
an dai dade ana sa toka sa katsi dan gane da yadda lamarin hako man fetir a yankunan gabashin arewa wato jahohin barno, bauchi da gombe, da ke arewacin nigeria
Wasu yan daba da ake kira da Kalare Boys ɗauke da Adda wukake da sauran makamai sun jikkata akalla mutum uku a wurin yakin neman zaɓen Atiku a jihar Gombe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya ce zai zamawa 'yan Najeriya sabon Abubakar Tafawa Balewa idan aka zabe shi ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa.
A ranar Talata, Shugaba Muhammadu buhari zai kaddamar da hakan arzikin man fetur karon farko a yankin arewacin Najeriya a jihar Gombe da Bauchi Insha Allah.
Yayin da jirgin yaƙin neman zaɓen Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Gombe, mutane da yawa sun sha mamaki ganin tsohon gwamna Hassan Ɗankwambo, ya je wurin.
Watanni uku bayan rasuwar Sarkin Funakaye Mu’azu Muhammad Kwairanga II, Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya nada Yakubu Muhammad don ya zama sabon sarki.
Wani matashi dan jihar Gombe ya rigamu gidan gaskiya kwana daya bayan murnar cikarsa shekaru 40 arba'in a duniya da kuma wa'azin tunawa da mutuwa irin wannan.
Mutanen garin Dadin-Kowa karamar hukumar Yamaltu/Deba da ke jihar Gombe sun koka kan jinkiri wurin kaddamar da tashar lantarki na Dadin-Kowa duk da kammalawa.
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da haramta zirga-zirga da shanu daga wasu jihohi zuwa jihar da kiwon dare saboda dakile rikici tsakanin manoma da makiyaya a jih
Jihar Gombe
Samu kari