Jihar Gombe
Kwanaki kaɗan kafin zabe, jam'iyyar APC mai mulki ta gamu da babban cikas a jihar Gombe yayin da manyan kusoshinta suka tattara suka koma NNPP mai kayan daɗi.
Babbar kotun tarayya ta kawo karshe shari'ar da aka jima ana tafkawa tsakanin jam'iyyar PDP, dan takararta gwamna a jihar Gombe da kuma Gwamna Inuwa Yahaya.
Wani dan kasuwa a jihar Gombe ya bayyana matsayarsa game da sabbin Naira da aka buga, ya ce zai daina karbar tsoffin kudi daga ranar 25 ga watan Janairun nan.
Kwanaki kasa da 50 kafin zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon shugaban PDP a jihar Gombe tare da daruruwan masoyansa sun komaai alamar kayan maramari.
A halin yanzu jam'iyya mai kayan alatu ta zama babbar mai adawa a majalisar dokokin jihar Gombe bayan samun karuwa ta mamban APC, wanda ya sauya sheka NNPP.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP reshen jihar Gombe ta rasa wani babban jigonta inda ya koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) gabannin zabe.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta samu babban cigaba a jihar Gombe a yayin da tsaffin shugabanin kananan hukumomi da kansila na PDP suka dawo NNPP.
Mohammed Bajoga, tsohon shugaban PDP a Funkaya da Bakari Umaru Bawa, tsohon sakataren kudin PDP a karamar hukumar Dukku sun koma NNPP da magoya bayansu a Gombe.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana irin kokarin da gwamnatin ACP ta yi, ya kuma fadi yadda zai yi don tabbatar da an ci gaba da hako mai a Arewa. Ya fadi ta yaya.
Jihar Gombe
Samu kari