Jihar Gombe
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya magantu game da jita-jitar da ake yadawa kan cewa yana neman a bashi kujera a mulkin Tinubu da za a fara nan ba da jimawa ba.
Jam'iyyun PDP da ADC sun shigar da ƙara sun ƙalubalantar nasarar da gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu a zaɓen gwamnan jihar na ranar 18 ga watan Maris.
Tsohon gwamnan jihar Gombe ya rasa tsuntsu ya rasa tarko, ya gamu da fushin jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan bayan zarginsa da cin dunduniyar jam'iyya a zabe.
Jam'iyyar APC a jihar Gombe, ta kori sanata mai ci, Muhammad Danjuma Goje, bisa zargin yi mata zagon ƙasa, a babban zaɓen da aka kammala na shekarar 2023..
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rushe majalisar zartaswansa baki ɗayanta, ya umarce su kowa ya rubuta bayanai ya miƙa wa Sakatare kafin ko ranar Laraba.
An samu tsaiko a jihar Gombe yayin da APC ta dakatar da wani sanata bisa zarginsa da cin amanar jam'iyyar a zaben da ya kammala a wannan shekarar ta 2023 .
An gano rijiyoyin man fetur a Arewa, ana ci gaba da bincike don gano saura. Yanzu haka an fara ba jihar Kogi kudin albarkacin man fetur da aka fara hakowa.
Wasu yan mata shu shida yan gida daya sun maka wani basarake a jihar Gombe a kotu kan rigimimar gonan gado da suke zargin ya hada kai da wasu mutanen zai sayar.
Galadiman Tangale kuma hakimin Bare a jihar Gombe, Alhaji Yunusa Adamu Fawu, ya rasa mutum biyu daga cikin iyalansa a wani hatsarin mota da ya rutsa da su.
Jihar Gombe
Samu kari