IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Mun kawo abubuwan da ba ka sani ba game da Adams Oshiomhole. Daga ciki shi ne asalin Adams Oshiomhole Musulmi ne sai dai daga baya Matarsa ta shi ya yi ridda.
Za ku ji batutuwan da tsohon shugaban kasa IBB ya tattauna a kan su a wata hira da aka yi da shi. Ya yi maganar karin aure, gidan soja, Boko Haram da sauransu.
Dazu mu ka ji cewa tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ya fito ya yi magana game da rayuwar gwaurataka bayan rasuwar Mai dakinsa.
A wata hira da aka yi da Janar Ibrahim Babangida a Ranar Asabar, ya fadi yadda za a kawo karshen rikicin Boko Haram wanda aka shafe shekaru ana yaki da su.
Ashe duk dalolin kudin da ake cewa Gwamnatin Abacha ta sata kazafi ne har ma Abacha ya bar $9.7b a asusun kudin kasar waje inji Hamza Al-Mustapha.
Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB na nan da ransa, kuma cikin koshin lafiya kamar yadda wasu manyan hadimansa, kuma na hannun damansa suka tabbatar.
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida (mai ritaya) ya bayyana cewa zamanin juyin mulki ya dade da wucewa a Najeriya, cewa lallai wawan soja ne kadai zai yi irin wannan yunkuri.
Sai dai, duk da irin kewarta da jin radadin rayuwa babu Maryam a tare da shi, IBB ya bayyana cewa yana son zai sake yin aure. IBB ya kara da cewa da gaske yake yi yana son zai sake yin aure saboda tsufa yake kara yi, a saboda haka
Dazu nan tsohon Shugaban kasa Ibrahin Badamasi Babangida watau IBB ya yi magana kan rahotanni da ke cewa yam utu. Ya ce ya nan kuma Allah ya yafewa masu cewa ya mutun.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari