IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Tsohon Shugaban kasa Janar Babangida ya yarda cewa Najeriya na da wahalar mulki. IBB ya ce mabanbanatan mutane iri-iri da a ka tara shiyasa mulkin kasar ya ke da wahala ba komai ba.
Duk da irin yadda mutane suke yi masa kallon hadarin kaji, tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida, shine jigo na wasu manyan ayyuka da kasar nan take ji dasu. Tsohon shugaban kasar yayi ayyuka bila adadin...
Manyan mutane da yawa a duniya sun zamanto wasu ne ta sanadiyyar matayensu, kuma da yawa daga cikinsu suna yin alfahari da matayen nasu. Marigayi Obafemi Awolowo ya taba yin wata magana wacce ke nuna yabo da kodawa ga matarsa...
A gobe ne Janar Babangida zai halarci wani taron buga littafin tarihi. Ana sa rai IBB, Ironsi, za su halarci taron kaddamar da wani littafi da za ayi a cikin Garin Abuja.
Sakamakon zaben ranar 12 ga watan Yuni, shekarar 1993, da aka yi watsi dashi, wanda hukumar zabe ta lokacin ta bai wa wata kotu a jihar Legas. Kamar yadda sakamakon zaben ya nuna Cif MKO Abiola ya samu kuri'u 8,341,309...
Sabanin rade-radin da ke yawo cewa tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida ya mutu, an tabbatar da cewar yana nan da ransa cikin koshin lafiya. Wata jaridar yanar gizo ta wallafa a ranar Juma’a cewa ya mutu.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari