Fulani Makiyaya
Sarkin musulmi na Sokoto ya mayar da martani ga masu caccakar Fulani cewa 'yan ta'adda ne masu rike da muggan makamai suna kisa. Ya kuma ce shi ma Bafulatani ne
Gwamnan jihar Bauchi ya caccaki masu sukar Fulani makiyaya. Gwamnan ya kuma roki Fulani makiyayan da su kasance masu son zaman lafiya, kada su dauki AK-47.
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya bayyana cewa jiharsa na da shirin daukar nauyin samar da filin kiwo ga makiyaya da yakai girman hekta 5,000 a dajin jihar.
Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce maganar da ya yi cewa ba duk 'yan fashi ne masu laifi ba ba tuntuben harshe ne ba abunda yake nufi ba kenan.
Sarkin Fulanin Abeokuta ya bayyana cewa an rikicin Fulani na yankin an kashe Fulani sama da 23 tare da kone gidajensu sama 20 a yankunan jihar ta Ogun da kewaye
Gwamnan jihar Legas ya bayyana cewa jiharsa ta Legas ita kadai ke cinye 50% na dadin dabbobi da ake kiwonsu a fadin kasar Najeriya. Akwai kuma bukatar kari.
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta baiwa 'yan Najeriya damar mallakar bindigogi saboda rashin kulawarta a fannin magance tsaro
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta fidda wadansu sharruda don kawo zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma a yankin kudancin kasar ta Najeriya.
Shugaban Kungiyar Miyetti Allah a Ekiti ya ce su na goyon bayan ayi masu rajista. Alhaji Adamu Abache ya yi kira ga makiyaya su fallasa bakaken ashanan cikinsu.
Fulani Makiyaya
Samu kari