Labaran kasashen waje
Shin a duniya akwai wanda ya taba taka kowacce kasa ko kuma wani yankin duniyan da ya kai kasashe 40 a kafa ba tare da amfani da jirgi ko mota ba? Ga Ibn Battut
Wasu 'yan sandan Najeriya da aka tura kasar Somaliya don wanzar da zaman lafiya sun isa kasar tare da bayyana shirinsu na fara aiki ba kama hannun yaro a kasar.
Firaministan Pakistan ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda lamarin batanci ga Annabi ya yawaita a duniya. Ya bukaci shugabanni da su tsaurara hukunci a kansu.
Najeriya ita ce kasa ta farko da ke shigo da kayayyakin kasuwanci a Afirka a shekarar 2020, bayanan da Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta fitar a ranar Juma'a.
Tsohon ministan sufuri ya wallafa wata babbar magana a sfahinsa na Tuwita cewa, an kame wani jirgin ruwa makare da al'aurar dan Adam da aka dauko daga Najeriya.
A yau kasar Saudiyya ke zuba na'urorin zuba ido don duba jinjirin watan Ramadana. A duk shekara kasar Saudiyya kan yi amfani da na'urorin zamani don duba watan.
A yau ake sa ran sake lashe zaben Idris Derby shugaban kasar Chadi. Derby ya share shekaru sama da 30 yana mulki a Chadi, wanda a zaben yau ma ke sa ran shi zai
Wasu 'yan Najeriya da dama sun makale a yayin da wani dutse da ke aman wuta ya yi wata fashewa a Tsibirin Carribean. An dauki dama zuwa wasu kasashen makwabta.
Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta fidda rahoton wata badakalar tsoffin gwamnoni, ministoci da sanatoci a Dubai. An bankado kadarori sama da 130.
Labaran kasashen waje
Samu kari