Labaran kasashen waje
Kasar Indiya ta bayyana cewa, za ta dauki hukuncin haramta kudaden intanet. Indiya za da bi sahun Najeriya a haramcin tare da garkame wadanda suka mallaka.
A wata zanga-zanga a wasu mutane suka gabatar a wani yankin kasar Argentina, shugaban kasar ta Argentina ya sha ruwan duwatsu daga hannun fusatattun yankin.
Masarautar kasar Saudiyya ta bayyana kudurin bai wa mata damar aiki kamar yadda ta bai wa maza. Gwamnatin kasar ta nemi hukumomi da su ke daukar mata aiki.
Matar mai kudin duniya Jeff Bezos ta auri wani malamin makaranta dake karantarwa a makarantar da 'ya'yanta ke karatu. Jeff ya yi musu fatan alheri cikin auren.
Kasar Austria a turai ta dakatar da amfani da rigakafin Korona na AstraZeneca sakamakon mutuwar wata mata da ake zargin yin allurar sanadin mutuwarta a asibiti.
A karon farko, Fafaroma Francis ya dira a kasar Iraki. Da isarsa, an tarbeshi ya kuma yiwa kasar fatan alheri tare da yi mata adduar Allah ya kawar da ta'addanc
Najeriya ta sayi manyan jirage kirar A-29 Super Tucano a hannun kasar Amurkadon yakar 'yan ta'adda a Najeriya. Amurka zata hada kai da Najeriya a yaki ta'addanc
Barkina Faso na ɗaya daga cikin ƙasashe mafi talauci a duniya wacce kuma ke cigaba da fama da masu iƙirarin jihadi wanda ya samo tushe daga maƙwabciyarsu Mali
Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana irin alherin dake cikin hana kasuwancin bitoin ga 'yan Najeriya. Ya ce hakan zai kare 'yan Najeriya daga fadawa hatsar
Labaran kasashen waje
Samu kari