Labaran kasashen waje
Karshen mulkin firaministan Isra'ila ya rasa mulkinsa bayan shafe shekaru 12 yana mulki. Shugaban kasar Amurka ya taya sabo da aka zaba a matsayin firmanista.
Wani magidanci da ake cewa shine mutum mai mafi yawan iyalai a duniya ya mutu bayan wata 'yar karamar jinya da yayi. Rahoton ya bayyana adadin yawan iyalansa.
Sheikh Sudais ya tube wani shugaban limamai na masallacin Annabi biyo bayan jinkirta Sallar Asuba da aka yi a masallacin. An ba da sabon tsarin sallah yanzu.
Kasar Morocco ta bayyana cewa, ta halasta noman tabar wiwi a kasar don tallafawa tattalin arzikin kasar. Sai dai, ba kowa ne aka amince ya yi noman na wiwi ba.
Wani labari mai ban al'ajabi, an samu wata matar da ta haifi jarirai 10 a lokaci guda, lamarin da ya jawo wasu da dama ke karya lamarin. Gwamnati ta tabbatar.
Ministan harkokin ƙasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya gayyaci jakadun Amurka, burtaniya, Canada da ƙungiyar tarayyar turai kan martanin su bayan hana twitter.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar waje ya bayyana cewa, ya samu kyautar tankar yaki a kasar waje domin ya zo ya yaki ta'addancin 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Bayan share shekaru 5 yana aikin ceton rayukan al'umma, beran da ya ci lambar yabon zinare ya yi ritaya daga aiki, inda ya koma Kambodiya domin ci gaba da zama.
Bayan bullowar cutar Korona daga kasar China, hakazalika an samu bullowar wata sabuwar kwayar cuta daga China wacce ake samu daga jikin kajin gona daka ake kiwo
Labaran kasashen waje
Samu kari