Hotunan Yadda Rayuwa Take a Gidan Mutumin da Ya Fi Kowa Iyalai a Duniya

Hotunan Yadda Rayuwa Take a Gidan Mutumin da Ya Fi Kowa Iyalai a Duniya

  • Rayuwar abun al'ajabi na gidan mutumin da ya fi kowa yawan iyalai a duniya zai zama abun burgewa
  • Biyo bayan mutuwarsa, an bada labarin yadda rayuwarsa ta kasance duk da yawan iyalai da yake dashi
  • Mun tattaro wasu hotunan yadda iyalansa ke rayuwa a gidansa daki-daki abun ban sha'awa

Rahotanni daga kasar Indiya sun bayyana cewa, wani mutum da ya fi kowa yawan iyalai a duniya ya mutu sakamakon wata jinya da yayi na ciwon suga, Sky News ta ruwaito.

Mutumin, wanda aka bayyana shi a matsayin wanda ya fi kowa yawan iyalai ya rayu cikin farin ciki tare da mata, 'ya'ya da tarin jikoko masu yawa.

An ruwato cewa, mutumin yana da mata 39 da 'ya'ya 89 da kuma jikoki masu yawan gaske.

Ko ya ya rayuwar gidansa za ta kasance? Legit.ng Hausa ta tattaro wasu hotuna da ta samo daga BBC dake nuna yadda rayuwa take a gidan mutumin.

KU KARANTA: Rikicin Makiyaya da Manoma: Makiyaya Sun Sare Hannun Wani Manomi a Yayin Rikici

Ga wasu hotuna na rayuwarsa da tasa iyalansa kafin ya mutu.

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Ziona Chana tare da matansa 39 da 'ya'ya 89 | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Gidan da Ziona Chana ya rayu tare da iyalansa | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

KU KARANTA: JAMB Ta Fidda Sabuwar Sanarwa Kan Ranar Rufe Rajistar Jarrabawar Shekarar 2021

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Ziona Chana tare wasu daga cikin matansa lokacin da yake fama da rashin lafiya | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Wannan shine naman kaji da ake yankawa a gidan Ziona Chana | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Yadda iyalan Ziona Chana ke zuwa cefane kenan | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Aikin cikin gida kenan a gidan Ziona Chana | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Yadda iyalan Ziona Chana ke gudanar aikin ibada a coci | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Yadda yaransa ke ci abinci, an ce manya a iyalan na cin abinci akan tebur | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

Hotunan yadda ake rayuwa a gidan mutumin da ya fi kowa iyalai a duniya
Mista Ziona Chana kenan yana tsaye harabar gidansa | Hoto: bbc.com
Asali: UGC

A wani labarin, Wani mutum a arewa maso gabashin Indiya, wanda ya fi kowa yawan iyali a duniya, ya mutu. Ziona Chana mai shekaru 76.

Iyalinsa sun ce ya yi fama da ciwon suga da hawan jini wanda ya yi sandiyyar mutuwarsa, BBC ta ruwaito. Mista Chana yana da mata 39 da yara 94 da kuma jikoki da yawa.

Ya zauna tare da dukkanin iyalinsa a wani gidan bene hawa hudu da ke wani kauye mai tsaunuka a jihar Mizoram, da ke iyaka da kasar Myanmar a yankin Asiya.

Asali: Legit.ng

Authors:
Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim (Head of Hausa Desk) Salisu holds BSc in IT (IOU, 2021) and is AfricaCheck's ambassador. He brings over five years of experience in writing, publishing and management. Trained by prestigious newspapers like Reuters, AFP, and Solutions Journalism Network, he curates news stories for the Hausa-speaking audience. He rose from Hausa Editor to Head of Desk at Legit. His commitment to excellence has earned him recognition, including the 2021 Best Hausa Editor award and the Legit Fearless Team Player of the Year 2023.