Labaran kasashen waje
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa kasar Iran ta kama hanyar rugujewa, ya ce sun roki ya bude mashigar ruwa ta Hormuz domin ci gaba da hada-hada.
Mutum 14 sun rasu a hatsarin jirgin sama a Sudan ta Kudu sakamakon rashin kyawun yanayi, yayin da wasu suka kwashe miliyoyin daloli a hatsarin jirgi a Paraguay.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya nuna adawa da sababbin sharuddan da kasar Iran ta gabatar musamman kan batun shirin makamashin nukiliyarta.
'Yan Najeriya a Afirka ta Kudu sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kare rayukansu daga hare-haren kyamar baki, yayin da suke yaba wa kasar Ghana.
Iran ta lalata sansanonin sojin Amurka da jiragen yaki na biliyoyin daloli, yayin da majalisar Amurka ke neman bahasi kan kudaden da gwamnatin Trump ke kashewa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Wakilan Amurka Kushner da Witkoff za su isa Pakistan ranar 26 ga Afrilu, 2026, domin tattaunawa da Iran yayin da ake fuskantar rikici a Lebanon da Isra'ila.
'Yan fashin teku sun sace jirgin man fetur Honour 25 dauke da ganga 18,500 da ma'aikata 17 a gabar tekun Somaliya, lamarin da ka iya kara farashin mai.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Labaran kasashen waje
Samu kari