Labaran kasashen waje
Fadar White House ta bayyana cewa masu yada wa'adin karin lokacin taagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ba gaskiya suke fada ba, Trump bai sanya lokaci ba.
A labarin nan, za a ji cewa an fara samun matsalolin tattalin arziki sakamakon takaita amfani da intanet da hukumomin kasar Iran suka yi bayan an fara yaƙi.
Iran ta ƙwace jiragen ruwa guda biyu tare da kai wa na uku hari a mashigar Hormuz a yau 22 ga Afrilu, 2026, duk da amincewa da tsawaita wa'adin tsagaita buɗe wuta.
Iran ta kai hari kan jirgin dakon mai a mashigar Hormuz yau 22 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya haddasa tashin farashin mai da dagula shirin sulhu a Pakistan.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sanar da ƙarin shiri na tunkarar sabon yaƙi musamman idan Amurka da Donald Trump suka kafe a kan zaluntar kasar.
Ƴan sandan Ghana sun kama wata mata ɗan Najeriya, Esther Egbuhama, kan zargin gudanar da gidan baɗala a yankin Ashanti. An haramta karuwanci a Ghana.
Kasar Rasha ta bayyana cewa matsalar da ta sa Iran ke jan kafa gaskiya ne domin Amurka ta sha karya alkawurranta a tattaunawar baya kan nukiliya.
A labarin nan, za a ji Najeriya ta fara kara wa da duniya wajen fitar da mai, an fara taimaka wa ƙasashen Turai da man jirgin sama saboda yaƙin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Labaran kasashen waje
Samu kari