Labaran kasashen waje
Amurka da Isra’ila sun kashe mutum 25 a Iran, yayin da Iran ta mayar da martani kan Haifa da kasashen Fasha a yau Litinin, 6 ga Afrilu, 2026 yau.
Iran ta harba makaman linzami masu tarwatsewa kan Isra'ila a haruffa uku daban-daban yau, inda wata tsohuwa ta ji rauni mai tsanani a Tel Aviv yau.
A labarin nan, za a ji cewa Isra'ila ta yi magana game da kammala hare-haren da ta ke kai wa Iran bayan wani mummunan farmaki da ta kai a ranar Litinin.
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Rikicin Gabas ta Tsakiya na kara tasiri a Najeriya; farashin magunguna ya tashi da 28%, yana janyo yiwuwar karancin magunguna da tashin farashinsu
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta ce ta samu damar faɗo da wasu jiragen abokan gaba da ke ƙoƙarin kai mata hari a yaƙin Gabas ta Tsakiya da ke gudana a yanzu.
Isra'ila ta ɗage hare-haren Iran domin ba wa Amurka damar ceto matuƙan jirgin F-15E da aka harbo yau, inda aka samu nasarar ceto matuƙi guda daya.
Rahotanni daga Iran sun nuna cewa Iran ta ware kyauta mai tsoka da garabasa ga duk wanda ya kamo matukan jirgin kasar Amurka da aka kakkabo a kasar.
Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Javad Zarif ya bukaci kasarsa ta ayyana samun nasara a yakinta da Amurka da Isra'i'a, ta kuma kafa sharuddan tsagaita wuta.
Labaran kasashen waje
Samu kari