Fittaciyar Jarumar Kannywood
A irin kace nacen da ake ta faman samu dangane da kama fitaccen mawakin nan Nazir Ahmad Sarkin wakar San Kano, mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan lamari da ya faru da mawakin...
Jaruman Kannywood da sauran masu ruwa da tsaki a harkar fina-finan sun fara tofa albarkacin bakinsu kan kama fitaccen mawaki, Naziru M. Ahmad sarkin wakan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. A jiya Laraba, rundunar 'yan sanda reshen
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta, ya bazu a duniya inda yake nuna tsohuwar jarumar wasan Hausa kuma mata a wajen fitaccen jarumi Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah. An nuno jarumar a bidiyon tana magana akan...
Wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna 'Error Chachera' yayi batanci ga jaruma Rahama Sadau a shafinta na Twitter bayan ta wallafa wasu hotuna masu daukar hankali. Matashin dai yayi magiya ga jarumar ne...
Za ku ga jerin Masu ban dariyar da su ka yi fice a Duniya da irin tarin kudin da su ka mallaka. Mun kawo ‘Yan wasan ban-dariya 5 da su ka sha gaban kowa a dukiya a shekarar nan ta 2019.
A kwanakin nan muka samu wani mugun labari na wani iftila'i da ya fadawa daya daga cikin jarumai mata masu tasowa a masana'antar Kannywood wato Maryam KK bisa cafke ta da masu garkuwa da mutane suka yi akan titin Kaduna zuwa Abuja
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda kyakkyawar jaruma Halima Abdulkadir wacce aka fi sani da Intisar ta bayyana cewa ta fita kwata-kwata daga masana'antar Kannywood...
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda miyagun masu garkuwa da mutane suka sace sabuwar jarumar fina-finan Hausa ta masana'antar Kannywood, Maryam KK. A bidiyon dai an nuno yadda jarumar ta jigata inda..
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, kuma wacce tauraruwarta ke haskawa a wannan lokaci, Hadiza Gabon ta taimakawa tsohon nan da hotunanshi suka karade shafukan sada zumunta. Jarumar wacce tayi kaurin suna wajen bayar da taimako..
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari