Fittaciyar Jarumar Kannywood
A irin wutar da take ta faman ruruwa a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood akan irin cin mutuncin da Sadiya Haruna ta yiwa wasu manyan jaruman masana'antar ta kai ga 'yan sanda sun kamata inda har ta kwana a wajensu, daga..
Ali Nuhu jarumi ne kuma darakta ne a masana'antar Kannywood, wanda aka fi sani da Sarki Ali, ambasada ne na akalla kamfanoni guda bakwai a Najeriya cikinsu akwai Glo, Omo, Samsung da dai sauransu. Bayan kungiyar Kannywood...
Sabon fim din su Ali Nuhu mai suna The Millions zai shigo Gari a karshen Agusta. Ali Nuhu da wasu manyan ‘Yan wasa su ka shirya wannan fim da za a saki tare da irin su Ramsey Noah da AY.
Kungiyar Masu Shirya Fina-finai na Arewa ta Najeriya 'The Arewa Film Makers Association of Nigeria', AFMAN ta kammala zaben sabbin shugabanin ta. An gudanar da zaben cikin zaman lafiya da lumana a ranar Asabar 17 ga watan Augusta
Fitacciyar mawakiyar nan ta arewacin Najeriya, wacce har yanzu tauraruwarta ke haskawa, Maryam A Baba, wacce aka fi sani da suna Maryam Sangandale ta gama shiri tsaf don amarcewa da angonta a ranar 28 ga wannan wata na Agusta...
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood Kubrah Dako, bayan shafe shekaru masu yawan gaske da ta yi ba a sake jin duriyarta ba, kuma ba a sake ganinta a cikin fim din Hausa ba, kwatsam sai ganin wani hotonta...
Tsohuwar jarumar masana'antar Kannywood Sadiya Haruna ta fallasa asirin yadda ta yi da babban jarumin shirya fina-finai Hausa Alhassan Kwalle. Tsohuwar jarumar ta bayyana cewa yadda suka hadu da ita, ya nuna mata kuru-kuru...
Fati KK tsohuwar 'yar wasan fina-finan Hausa ce ta Kannywood wacce bata bukatar muyi dogon labari game da ko wacece saboda sunan da tayi lokacin da take masana'antar. 'Yar asalin garin Kontagora ce dake jihar Neja. A lokacin da...
Wata sabuwar rigima ta barke tsakanin jaruma Sadiya Kabala da wata mai tonon asiri a shafin Instagram mai suna Jakadiyar Tona Asiri. Da farko dai Jakadiya ce ta fara wallafa hoton Sadiya Kabala wanda ta dauka tare da jaruma...
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari