Yaki da ta'addanci a Najeriya
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci a tattauna da 'yan Boko Haram da masu garkuwa kamar yadda aka yi wa mayaƙan Neja Delta domin samar da zaman lafiya.
Sanata Mohammed Ali Ndume ya musanta zargin karɓar kuɗin fansa ko shiga sulhu da Boko Haram, yana cewa tun farko yana adawa da tattaunawa da ƙungiyar.
Kungiyar NNCYA ta yabawa Tinubu, Ribadu da Janar Musa bayan yabon Trump kan yaƙi da ta'addanci, tare da kira a ƙara haɗin gwiwar tsaro da zaman lafiya.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Khamis Musa Darazo ya bukaci a daina siyasantar da tsaro, ya yabawa Ministan Tsaro Christopher Gwabin Musa tare da neman hadin kan 'yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda kasar nan ta ke kara kashe miliyoyin Naira a kan zargin Amurka da Donald Trump na cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla.
A labari nan, za a ji cewa Fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da ya sa shugaban Amurka, Donald Trump ya aiko da wasika ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana abubuwan da jihar ke da su wanda ya sa ta shirya tsaf domin kafa yan sandan jihohi domin rage aikata laifi.
Sojojin Najeriya sun hallaka babban mai ɗaukar bidiyon Boko Haram, yayin da ƙungiyar ta fitar da sanarwar mutuwarsa a wani sabon faifan bidiyo da ta fitar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari