Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji Nuhu Ribadu, mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro bayyana hanyoyin da ake bi na murkushe yan bindiga a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Oyo ta fara nemo dalilin da yan bindiga su ka samu damar kutsawa har cikin jihar aka sace dalibai da malamansu.
Sarkin Ibadan, Mai Martaba Rashidi Ladoja ya yabawa Tinubu kan yaƙi da satar mutane, yana cewa kin biyan kuɗin fansa ta taimaka wajen ceto mutanen Oyo lafiya.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun sojojin Najeriya sun tari wasu yan bindiga da ke karkashin Aleiro da ya fitini mutanen Zamfara da kewaye, an yi asarar rayuka.
Jami’ar Jos da ke Filato ta dakatar da karatu tare da gayyatar ɗalibai taron gaggawa saboda matsalar tsaro da wasu munanan abubuwan da suka faru a jami’ar.
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya ce labaran karya da bayanan bogi na taimaka wa masu laifi wajen haddasa rashin tsaro da raba kan al'umma.
DSS tare da jami'an tsaro sun kashe 'yan bindiga uku, sun ceto mutum tara da aka sace a dajin Kwara bayan musayar wuta mai zafi da masu garkuwar.
Rundunar Sojin Najeriya ta kirkiri rundunoni guda hudu tare da nada kwamandoji domin fadada ayyukan tsaro da karfafa yaki da matsalolin tsaro a fadin kasa.
A labarin nan, za a ji muhimman kayan abinci da man fetur da wani matashi ya ke safararsu zuwa ga ƴan ta'addan Boko Haram da su ka hana zaman lafiya a jihar Borno.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari