Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya ya ba wa yan Arewa hanyar da za a bi wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta hana yankin katabus.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa ta samu galaba babba a farmakin da t kwo Najeriya domjn dakile ayyukan ta'addanci, ta ce an kashe mayaka 199 a hari guda.
Gwamnatin Katsina ta ce ba ta da hurumin tabbatar kama wadanda ake zargin shugabannin ‘yan bindiga ne bayan dawowa daga Hajji, yayin da ake ci gaba da cece-kuce.
Karamin ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Sola Enikanolaiye ya ce Najeriya na bukatar hadin kan kasashe kan yaki da rashin tsaro a fadin kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Borno ta karyata rahoton da ke cewa a dauki nauyin tubabbun 'yan ta'adda 40 domin shiga aikin sojan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Malamin addinin Musulunci AbdulRauf Lagbaji, ya hango kuskure a rashin zartar da hukuncin kisa a kan yan bindiga a Najeriya.
A labarin nan, za a ji manoma, musamman wadanda ke zaune a wasu kauyuka uku a jihar Kebbi sun shiga dimuwa bayan harajin da yan bindiga suka dora masu.
An kama mutane bakwai da ake zargin kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne bayan dawowa daga Hajji a Katsina, bisa bayanan tsarin tantance tsaro da aka inganta.
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo cewa an kama malamin kirista da hannu a sace dalibai da malamai a yankin Orire a jihar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari