Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na kara daukar jami'an tsaro, amfani da fasahar zamani da kuma fadada hadin gwiwa don tabbatar da tsaro
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum uku a kotun tarayya kan zargin hannu a sace dalibai da malamai a Oriire, Oyo, tare da tuhumarsu da laifukan ta'addanci.
Majalisar wakilan Amurka ta fara nazari kan wani kuduri da ke naman dakatar da duk wani tallafi da ksar ke bai wa Najeriya har sai tsafo ya inganta.
A labarin nan, za a ji cewa Amurka ta kara magana game da abin da ta kira kashe kiristoci a Najeriya tare da neman a gaggauta dakile lamarin cikin gaggawa.
Hukumar PSC ta saki sunayen sababbin kuratan yan sanda 50,000 da aka dauka aiki, ta umarci su fara duba sakamakon jarabwa daga daren Alhamis, 16 ga Yulin 2026.
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da matukin jirgin saman da ya sauka a kan titi a jihar Delta, ta kwace lasisin aiki.
Rahotanni sun nuna cewa Najeriya na ci gaba da amfana da tallafin Amurka a bangarori daban daban da suka hada da makamashi da gina ababen more rayuwa.
Dakarun rundunar yan sanda sun cafke shugaban hukumar nan da ake ta surutu a kanta bisa zargin cewa an kafa ta ne ba tare da izinin shugaban kasa, Bola Tinubu ba.
Kamfanin Amurka da Atiku Abubakar ya dauko haya kwanakin baya ya bayyana shirinsa na taimakawa shugaban hukumar bogi ya samu mafaka a kasar Amurka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari